fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Zaben gwamnan jihar Eikiti: kalli bideyon tsohuwa yar shekara 105 da tayi addu’a bayan ta kada kuri’arta

Wata tsohuwa yar 105, Felicia Fayomi tayi addu’a bayan ta zabi dan takararta yayin da ake gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti yau asabar.

Tsohuwar ta kada kuri’ar tane a arewacin jihar ta Ekiti a yankin Ifaki.

Ga bideyon kamar haka:

https://twitter.com/MobilePunch/status/1538093250128510982?t=Q2gLI72o0kIlVyFLazeOEA&s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Muhammadu Buhari ya jinjinawa tsohon shugaban alkalan Najeriya, Tanko Muhammad

Leave a Reply

Your email address will not be published.