fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Zaben jihar Anambra, Eikiti da Osun misali na cewa gwamnatina ba zata yi magudi ba a zaben shekarar 2023, cewar shugaba Buhari

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa sakamakom zaben jihar Anambra, Ekiti da kuma Osun misali ne na cewa gwamnatinsa zata yi adalci a zabe shekarar 2023.

Inda shugaban kasar ya bayyana cewa zabin mutane ne kadai za a riga baiwa mulki babu wanda za a tauyewa hakkinsa kuma babu wanda zai yi magudi a zaben na shekarar 2023.

Shugaban kasar ya bayyana hakan ne bayan ya karbi bakuncin mataimakin dan takarar shugaban kasar Najeriya na APC, Kashim Shettima.

Inda yace masa kar ya damu shida uban gidansa Tinubu sunci zaben shekarar 2023 sun gama inshaAllahu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.