fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Zafa mu dawo>>Masu zanga-zangar SARS sukawa Gwamnati Barazana

Masu zanga-zangar SARS sun yi barazanar ci gaba ranar Litinin me zuwa, 9 ga watan Nuwamba a Abuja da Legas.

 

Matasa sun bayyana bacin ransu kan damar da kotu ta baiwa babban bankin Najeriya, CBN na sakawa Asusun Ajiyar wasu mutane 19 da suka jagoranci zanga-zangar takunkumi.

 

Mai shari’a, Ahmed Mohammed na babbar kotun gwamnatin tarayua dake Abuja ne ya bayar da wannan dama biyo baya bukatar da CBN ya shigar ranar 20 ga watan October.

 

Dalilin haka, matasan sun yi barazanar yin zanga-zanga a CBN din ranar Litinin me zuwa. Sun ce zasu shiga CBN na Abuja da kuma reshen sa dake Legas, matasan sun kuma caccaki gwamnan babban bankin, Godwin Emefiele.

 

Nigerians youths are threatening a second wave of the #EndSARS protests on Monday 9th November 2020, in some parts of Lagos and Abuja.

 

Some aggrieved youths have taken to social media to show their displeasure following a court order granting the Central Bank of Nigeria, the right to freeze the accounts of 19 individuals and a public affairs company linked to the #EndSARS protests.

Karanta wannan  APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

 

The ex-parte request to freeze the accounts granted by Justice Ahmed Mohammed, of the Federal High Court in Abuja was filed by the apex bank on October 20.

 

In reaction to the move to freeze the accounts, Nigerians have taken to social media to backlash the CBN Governor, Godwin Emefiele, for freezing the bank accounts of #EndSARS protesters and promoters across the country.

 

This has birthed fresh threats from youths especially, to resume the #EndSARS protests on Monday at the CBN headquarters in Abuja and its Lagos office while attributing this move to Emefiele’s involvement in the freezing of accounts.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.