fbpx
Thursday, July 2
Shadow

Zafafan hotunan Hafsat Idris

Tauraruwar fina-finan Hausa,Hafsat Idris kenan a wadannan zafafan hotunan nata data sakarwa masoyanta ta shafin sada zumunta.

Hafsat dai ta saka hotunan me a shafinta na Instagram inda kuma ya matukar dauki hakulan masoyanta, wasu daga ciki sun yaba.

Hafsat Idris na daya daga cikin taurarin fina-finan Hausa mafiya shahara inda take da mabiya Miliyan 1.4 a shafinta na Instagram.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *