fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Zaha Skin Care Products: Yanda za’a gyara Fata Tayi kyau, Ainahin kalarta ta Fito

An Rubuta da Hausa

Also Written in English.

Zaha Skin Care Products

An sayar da Guda 1500
1,500 Products sold

Jama’a Muna muku tallar Kayan Zaha Skin Care wanda ke gyaran fata da fitar da duk wani kuraje ko Datttin fata, Ainahin Hasken Fata Zai Fito. Kayan gyaran jiki ne, da kayan gyaran Fuska, da kayan gyaran Jikin Amarya.

 

Sannan Kayan mu yana gyara Amare, zaki yi Haske Tas cikin kwanaki 14 kachal. kayan mu suna da Saukin Farashi sannan muna kaiwa zuwa Duk jihohi ga masu Bukata.

 

Mun Zauna muka yi Nazari muka hada wadannan kayan gyara Jiki da abokan huldarmu da dama suke bayyana jin dadin Amfani dasu kuma a Kullun kara Ingantasu muke.

Kayan mu sune kamar haka:

Body Cream(Man Gyaran Jiki) N3020
Sabulun Wanka(Soap) N1520
Face Cream( Man Fuska) N1300
Oil N1300

Zaha Sterilizer N3020

 

Ga amfanin wadannan kaya namu a Jiki:

Zaha Natural Body Cream: Muna Sayar dashi akan Naira Dubu 3 da Naira 20. Yana sa Hasken Fata, Kuma zata yi luwai-Luwai ta yi taushi.

Zaha Soap: Ana sayar dashi akan Naira Dubu daya da Dari 5 da Naira 20. Yana Taimakawa Zaha Natural Body Cream wajan gyaran jiki, Sa hasken Fata da kuma jiki zai yi kyau sosai.

Zaha Natural Face Cream: Yana Cire Sunburn,Mas, Glass, watau canjawar da fata ke yi saboda hasken Rana, kaga dambara baki afuska kamar mutum ya kone, duk Fuska zata dawo daidai.

Zaha Natural Oil: Yana maganin Kurajen Fuska.

Kayan mu suna maganin Dead Skin, Wanda zaka ga Fatar Mutum ta yi yaushi amma shi ba tsoho ba. Hakanan suna fitar da Dark Spots, wasu abubuwan da zaka ga suna fitowa a jikin fata, indai ba na Haihuwa bane.

Gyaran Fata ba tare da Haske ba:

Idan Kuma Mutum gyaran jiki kawai yake so ba tare da Hasken Fata ba. To yayi Amfani da Zaha Natural Body Cream, Fata Zata yi Laushi ta yi kyau, Kuma Ainahin Haskenta ya bayyana.

 

Akwai kuma Zaha Sterilizer, Ana sayar dashi akan Naira Dubu 3 da Naira 20, wanda idan aka yi amfani da wani mai da ya lalata fata, ta yi kala daban-daban,  za’a iya amfani dashi dan fata ta dawo daidai.

Dan Sayen Kayan mu a Nemi Maman Weedad akan Lambar waya kamar haka, ana iya kira ko ta Whatsapp: 08038639087 dan sayen kaya. Ko kuma Dady akan Lambar waya kamar haka, Ana iya Kira ko ta Whatsapp 08060824507.

Garabasa Ga masu sayen Set:

Idan Mutum na son Fatarsa ta zama kamar ta Jarirai, Ta yi Haske, Fuska ta Gyaru, Fata ta yi Laushi, yana iya Sayen gaba dayan kayan mu wanda muke kira Set, Watau Zaha Natural Body Cream, da Zaha Natural Soap, da Zaha Oil, da Zaha Face Cream.

Wani Albishir ga Wanda zasu sayi Set shine Akwai saukin da Zaha Skin Care ta tanadar Musu. Maimakon biyan Naira 7,140, Zasu biya Naira 6700. watau Ragin Naira 440.

Garabasa ga Masu Sari:

Zaha Skin Care na bayar da kayansa akan Sari kamar haka:

Zaha Natural Body Cream- Akan Naira 2520
Zaha Natural Soap – Akan Naira 1220
Zaha Natural Oil -Akan Naira 1020
Zaha Natural Face Cream – Akan Naira 1020.

 

Amma Sharadi shine sai idan Mutum zai sayi sama da 10, kamin ya samu wannan sauki.

Zaha Natural Skin care products irin su ne na farko dake da sauki da Rahusa ga kuma biyan bukata cikin gaggawa.

A nemi Maman Weedad akan Lambar waya kamar haka, ana iya kira ko ta Whatsapp: 08038639087 dan sayen kaya. Ko kuma Dady akan Lambar waya kamar haka, Ana iya Kira ko ta Whatsapp 08060824507.

English

Zaha Skin Care Products are Cosmetics Solutions provided Exclusively for people that want their skin to look Natural and those that want to whiten their skin, remove Dark spots, an so on.

 

We have Products like these:

Zaha Body Cream N3020
Zaha Soap  N1520
Zaha Face Cream  N1300
Zaha Oil N1300

Zaha Sterilizer N3020.

 

Zaha Body Cream makes your skin to stay moisturized and Oily, it brings out the Natural color of your skin, Without Whitening.

 

Zaha Soap:It helps Zaha Body Cream to work perfectly especially for those that want to whiten their skin.

 

Zaha Face Cream: It removes sunburn, Dark spots and any other unwanted spots on the face.

 

Zaha Oil:It removes Pimples(Acne)

 

You will start seeing results within 14 days of using our products. We also deliver to all states.

 

For best result, we recommend using the set of our Products, Thats:

Zaha Body Cream
Zaha Soap
Zaha Face Cream
Zaha Oil

You will get the set at a Discounted price of N6,700, instead of originar price of N7,140.

 

To place your order call or chat Via WhatsApp with, Maman Weedad on 08038639087. Or you can call or chat via Whatsapp with Daddy on 08060824507.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.