fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Zahara Buhari ta ya ‘yar Uwarta, Noor Buhari murnar zagayowar ranar haihuwarta

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari ta taya ‘yar uwarta Noor Buhari murnar zagayowar ranar haihuwarta.

 

Zahara ta saka sakon taya murnar a shafinta na sada zumunta inda tace tabbas kece hasken gidan, ina fatan Allah ya sanyawa sabuwar shekararki Albarka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *