Taurarin fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani Owner kenan a wadannan hotunan shi da abokiyar aikinsa, Bilkisu Shema.
Zaharadeen ya saka hotunan masu daukar hankula a shafinsa na Instagram inda masoyansu da dama suka yaba.