Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zahara’u Shata kenan take sumbatar diyarta a wannan hoton, jiyane dai Zahara’un ta yi murnar zagayowar ranar haihuwar ‘yan’yanta guda biyu.
Muna fatan Allah ya raya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});