Zai Yi Tattaki Daga Zaria Zuwa Adamawa A Kafa Domin Taya Atiku Murnar Lashe Zaben Fidda Gwani.

Matashi daga Zaria zai yi tattaki zuwa jihar Adamawa a kafa domin taya Atiku Abubakar murna cin zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP.
Wane fata za ku yi masa?
Daga Muktar Lawan Liver Gwarzo