December 5, 2017 by hutudole Wadannan wasu masoyane ke cin abinci a cikin ruwa dake wani gurin shakatawa, hoton ya kayatar sosai, shin zaka iya cin abinci a irin wannan gurin kuwa? @crissylove_ Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Karanta wannan RANA A DAKIN ALLAH: Masana a Saudiyya sunyi hasashen cewa a gobe Asabar Rana zata tsaya cak a daidai tsakiyar dakin Ka'abah da misalin karfe 12:18 na rana agogon Makkah