fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Zaka yi mamaki idan kaji sabuwar kungiyar da Cristiano Ronaldo zai koma a wannan kakar

Dan asalin kasar Portugal dake sharhi akan kasuwar ‘yan wasan kwallon kafa, Pedro ya bayyana sabuwar kungiyar da Cristiano Ronaldo zai koma.

Tauraron dan wasan har yanzu bai koma atisayi da kungiyar Manchester United ba ba tun bayan daya bukaci ta sayar da shi a wannan kaka domin bata cancanci buga gasar zakarun nahiyar turai ba.

Inda Pedro yace kungiyoyi biyu ne kacal ke harin sayen dan wasan a halin yanzu wato Aetico Madrid da kuma Chelsea.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.