fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

Zaman Lafiyar kasar Nijar ya kamata ya damemu>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a matsayin makwabciya, Zaman Lafiyar kasar Nijar ya kamata ya dami Najeriya.

 

Ya bayyana hakane a yayin ganawar da yayi da tsohon mataimakin shugaban kasa,  Namadi Sambo a fadarsa a jiya.

 

Shugaban kasar ya jinjinawa Shugaba kasar Nijar me barin gado, Muhammad Issoufou bisa shirya zabe na gari.

 

Kakakin Shugaban kasar, Femi Adesinane ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar.

“Nigerien run-off polls: President Buhari praises outgoing government for following the constitution.”

The statement quoted Buhari as congratulating Sambo on the first round of the elections, which produced no clear winner, thus compelling a run-off set for February 21, 2021 as prescribed by the Constitution of the country.

Noting that Niger was our very close neighbour, the President said the peace of the country must matter to Nigeria.

“Neighbourliness, whether national or individual, is very important, as the peace of your neighbour, or lack of it, may also affect your own well-being,” Buhari stated.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *