fbpx
Friday, August 19
Shadow

Zaman Najeriya a matsayin kasa daya ya fi mana Alheri>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyanawa, matasa masu hidimar kasa cewa, zaman Najeriya a matsayin kasa daya ya fiwa Najeriya Alheri.

 

Ya bayyanawa matasan hakane yayin da suka kai masa ziyara a gidansa dake Daura.

 

Ya bayyana hakane a yayin da kuma yake kara bayyana shirin hidimar kasa a matsayin tsari me kyau wanda yace ya taimakawa Najeriya wajan hafin kai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya roki sabon shugaban kirista da sauran malamai su yiwa Najeriya addu'a

Leave a Reply

Your email address will not be published.