fbpx
Friday, August 12
Shadow

Zamfara: Ba za’a ba talakawa lasisin mallakar bindigar AK 47 ba sai dai bindigar gargajiya ta baushe, cewar janar Usman

Tsohon mai magana da yawun rundunar soji, Janar Sani Usman ya bayyana cewa bai kamata a baiwa talakawa lasisin mallaka bindigu ba a wannan yanayin.

Ya bayyana hakan ne bayan da gwamna Matawallen Zamfara ya umurci kwamishinan ‘yan sanda yaba talakawa lasisin din kare kansu.

Ind yace bai kamata a basu lasisin mallakar manyan bindugu kamar irin su AK 47 ba sai dai a basu lasisin mallakar bindigar gargajiya ta baushe.

Kuma yace basu manyan bindigu babban hadari ne domin siyasa ta gabato kuma ‘yan siyasa zasu iya yin amfani dasu wurin cimma burikan su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.