fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Zamu baiwa matasan Najeriya 37,000 tallafin fara sana’a>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta hannun ministan kwadago, Chris Ngige ta bayyana cewa zata baiwa matasa 37,000 horo kan sana’o’i.

 

Ministan ya bayyana cewa, yawancin Matasan Najeriya basu da kwarewar da za’a iya daukarsu aiki, wannan dalili ne yasa dole a koya musu sana’o’in dogaro da kai.

 

Ministan ya kuma kara da cewa, matasan zasu fito ne daga jihihin Najeriya 37. Inda yace bayan basu horon, za kuma a basu kayan aikin da zasu fara sana’ar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotunan yanda shugaba Buhari ya isa kasar Guinea

Leave a Reply

Your email address will not be published.