fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Zamu ci gaba da neman shawara a wajan Obasanjo>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Najeriya zata ci gaba da neman shawara a wajan tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo a matsayin uban kasa.

 

Kakakin Shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa Shugaban ya bayyana hakane a sakon taya murnar cika shekaru 84 da shugaba Buharin ya aikewa Obasanjo.

 

Yace Obasanjo ya bautawa Najeriya tukuru sannan kuma yana tayashi murna da fatan Allah ya kareshi da Lafiya.

“President Muhammadu Buhari felicitates with former President Olusegun Obasanjo on the occasion of his 84th birthday.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

 

“On behalf of the government of Nigeria, President Buhari wishes the former President, who has served the country with loyalty and huge dedication, continued good health and happiness.

 

“President Buhari said the nation will continue to look up to the former President for wisdom and statesmanship.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.