Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘yan siyasa da su ajiye maganat zabe su zo a hada hannu a yaki matsalar tsaron dake addabar Najeriya.
Shugaban yayi kiranne a fadarsa yayin shan ruwa da ya shiryawa ‘yan siyasa da ‘yan kasuwa a yammacin ranar Talata.
Shugaban yace kokarin jami’an tsaro zai samu nasara ne idan ana basu hadin kai daga wajan al’umma.
Yace amma muddin jami’an tsaron basa samun hadin kai daga wajan al’umma, to za’a dade ba’a magance matsalar ba.
The president said: ‘‘Without mass, popular support to our hard-working Armed Forces, it will take us much longer to finish off the successful war we are waging against terrorism, banditry and kidnapping.
“Our country must be kept safe for progress and prosperity to be entrenched.