fbpx
Monday, August 15
Shadow

zamu fara zanga zanga a manyan ofisoshin gwamnati tunda taki ceto mana ‘yan uwanmu, cewar iyalan mutanen da aka yi garkuwa a jirgin kasan Kaduna

Iayaln mutanen da akayi garkuwa dasu a jirgin kasa na jihar Kaduna zuwa babban birnin tarayya Abuja sun bayyana cewa zasu gudanar da zanga zanga a manyan ofisoshin gwamnati na jihohin biyu.

Sun bayyana hakan ne bayan da suka yi kira sosai ga gwamnatin ta taimaka ta ceto masu ‘yan uwansu dake hannun miyagun mutanen amma har yanzu abin ya citira.

A jihar Kaduna suka bayyana hakan ranar alhamis inda sukace yanzu mutanen sun wuce kwanaki 90 a sansanin ‘yan ta’addan.

Amma gwamnati taki biyan bukatunsu domin su sako masu ‘yan uwansu da suka kama.

Leave a Reply

Your email address will not be published.