fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Zamu kafa kwamitin Bincinke da kuma biyan diyyar dukiya da rayukan da aka rasa a fadan Yarbawa da Hausa>>Gwamnatin Oyo

Gwamnatin jihar Oyo ta bayyana cewa zata kafa Kwamitin bincike dan gano Asalin dalilin fadan da ya barke tsakanin Yarbawa da Hausawa.

 

Gwamnan jihar, Seyi Makinde ne ya bayyana haka a jiya, Litinin inda kuma yace duk wanda aka samu da laifi za’a hukuntasu.

 

Ya bayyana cewa ba kamar yanda ake yayatawa ba a shafukan sada zumunta, tun a ranar Asabar suka shawo kan lamarin inda aka kafa dokar ta baci, yacs kuma ya je ya ga irin abinda ya faru sannan kuma shima yana jin radadin asarar dukiya da rayukan da aka yi.

 

Yace zasu kafa kwamitin zaman lafiya a dukka sassan jihar, kamar yanda Punchng ta bayyana.

 

“A curfew was put in place and there has been no further unrest since then,” he said.

Makinde cautioned residents against taking the law into their hands, stating, “I visited the Shasha Market and Ojoo in the Akinyele Local Government Area yesterday (Sunday), and I have met the people affected by the crisis. I am saddened by the loss of lives. I feel your pain. I understand your anger and frustration. We will make things right.

 

“As I stated yesterday (Sunday), I have also ordered a full-scale investigation into the immediate cause of the crisis and I promise that all culprits will be brought to justice. Our administration will also be providing the needed support to ensure that those who lost their properties to the mayhem are compensated.

“I mourn the loss of lives that has occurred. Even when justice is served, nothing can bring back the dead. That is why I must also state that individuals, who have taken to stoking up ethnic flames in Oyo State, either through their utterances or actions or posts on social media, are enemies of our state.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *