fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Zamu saka kare hakkin ‘yan Magido da Luwadi cikin bukatun zanga-zangar SARS>>Kungiyar ‘yan Madigo da Luwadi ta Najeriya

Kungiyar ‘yan Madigo da Luwadi ta Najeriya ta bayyana cewa zata saka bukatar kare hakkin membobinta a cikin zanga-zangar SARS.

 

Tace suma membobinta suna fuskantar cin zarafin da ‘yansanda ke yi na kisa da kuma take hakkoki.

Kungiyar ce dai me shafin Twitter ya amince a matsayin fuskar zanga-zangar SARS din da ake a Najeriya.

 

Tuni dai wanda ya assasa maganar kawar da SARS din, Sega Link ya bayyana cewa ya cirew hannunsa daga zanga-zangar saboda yaga wasu sun mata kaka gida.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *