fbpx
Monday, August 15
Shadow

Zamu sayar da kai amma bisa sharadi guda, Manchester United ta fadawa Cristiano Ronaldo

Manchester United ta amince zata sayar da Cristiano Ronaldo amma sai dai tace masa bisa sharadi guda.

Sharadin shine ba zata sayar dashi a kasar Ingila ba sai dai ya koma wata gasar wadda ba ta kasar ba.

A ranar asabar ne Ronaldo ya bukaci Manchester ta sayar da shi domin bata lashe kofi a kakar bara ba kum gashi ba zata buga gasar zakarun nahiyar turai ba.

Yayin da Chelsea ta kasance babbae kungiyar dake neman daukarsa amma sai dai Manchester ba zata mata da shi ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.