fbpx
Monday, June 27
Shadow

“Zamu sayi sabbin injina don magance matsalar wutar lantarki”>>Buhari

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnati zata saye sabbin injina don magance matsakar wutar lantarki a fadin kasar.

inda yace gwamnatin ta tanadai dala miliyan 550 don sayen kananun injinan sola guda 20,000 da za’a saka su wurare 250 a fadin kasar Najeriya.

Muhammdu Buhari ya bayyana hakan ne bayan da wutar lantarkin Najeriya ta samu matsala a makonnin da suka gabata, gashi kuma farashin mai ya kara hauhawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dailin dayasa har yanzu Tinubu bai zabi abokin takararsa ba, Farouk Aliyu

Leave a Reply

Your email address will not be published.