Wednesday, June 3
Shadow

Zamu tsaurara tsaro dan ganin ba’a karya dokar zaman Gida a Kaduna ba>>’Yansanda

Kwamishinan ‘yansandan jihar Kaduna, Alhaji Umaru Mari ya bayyana cewa zasu tsaurara tsaro a lokacin sallah a jihar dan ganin ba’a karya dokar hana zirga-zirga ba.

Sanarwar da me magana da yawun ‘yansandan Muhammad Jalige ya fitar kwamishinan ya jawo hankulan jama’ar Kaduna kan bin doka.

 

Yace ba zasu sassautawa duk wanda suka kama yana karya dokar ba inda yace sun baza isassun jami’an tsaro dan tabbatar da komai ya tafi daidai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *