fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Zamu yiwa ‘yan bindiga luguden wuta domin shine kadai yaren da suke fahimta basa jin magana, cewar shugaba Buhari

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa luguden wuta za a yiwa ‘yan bindigar kasar nan domin shine kadai yaren da suke fahimta.

Mai magana da yawun shugaban kasar ne ya bayyana hakan a yau ranar alhamis 11 g watan Augusta, wato Femi Adesina bayan shugaba Buhari ya gana da fasinjojin jirgin kasa da suka samu ‘yanci daga hannun ‘yan bindiga.

Inda yace shugaba Buhari yace babu wata mabuyar ‘yan ta’addan da basu santa ba a kasar nan kuma luguden wuta za a masu tunsa basa jin magana.

Karanta wannan  Sanatoci sunyi watsi da kudurin kafa dokar karba karba da zata baiwa kowace kabila damar shugabanci a Najeriya

Inda kuma shugaban kasar yace zasu yi iya bakin kokarinsu domin su ceto sauran fasinjojin jirgin kasan Kaduna dake hannun ‘yan bindiga.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.