fbpx
Monday, August 3
Shadow

Zan ci gaba da buga wasanni koda na kai shekaru 50>>Zlatan Ibrahimovic

Tauraron dan kwallon kungiyar AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya nanata cewa zai ci gaba da buga wasanni koda ya kai shekaru 50 a Duniya.

 

A baya lokacin yana shirin komawa AC Milan, Movic ya fadi wannan magana. A yau kuma ya sake nanata wannan magana.

Dan wasan wanda a yanzu ya ciwa kungiyar tasa kqallaye 50 jimulla ya bayyana hakane a shafinshi na sada zumunta.

View this post on Instagram

I agree with Zlatan

A post shared by Zlatan Ibrahimović (@iamzlatanibrahimovic) on

Movic ya saka hotonsa da akawa kwaskwarima ya zama tsoho tare da fadin cewa ya amince da bayaninshi na baya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *