Dan majalisar wakilai da aka dakatar me wakiltar kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibril kenan yake sumbatar hannun matarshi, Maryam, a wannan hoton inda take tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Jibril yace ina tayaki murnar zagayowar ranar haihuwarki kuma zan cigaba da zama mijin hajiya a gurinki na har abada.
Muma muna tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta, da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.