fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Zan gina sabbin makarantun furamare 160>>Gwamna Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewa, zai gina makarantun firamare 160 a fadin jihar Katsina.

 

Gwamnan ya kuma bayyana cewa gwamnatinsa zata raba (N2,113,180,000) ga makarantun sakandare dan su fara aikin gyare-gyare.

 

Gwamnan yace za’a yi aikin ne a matsayin na hadin gwiwa tsakanin jihar Katsina da Bankin Duniya.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.