Wanda ya jagoranci korar Fulani Makiyaya daga kasashen Yarbawa, Sunday Igboho ya bayyana cewa zai iya gamawa da Boko Haram ba tare da gwamnati ta saka masa hannu ba.
Hutudole ya ruwaiyo muku cewa, Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya bayyana. Inda yake cewa yana da kayan aikin da zai gama da Boko Haram din yanzu a hannunsa.
He said: “That which I will use in the fight against Boko Haram, I have it already.”