fbpx
Thursday, July 7
Shadow

“Zan Kashe Kaina Matukar Ba A Yanke Hukuncin Kisa Ga Wanda Ya Yi Batanci Ga Annabi Ba”

Wani matashi a jihar Kano ya yi ikrarin kashe kan sa matukar ba a zartar da hukuncin kisa ga wanda ya yi batanci ga Manzon Allah SAW ba.

Matashin mai suna Dauda Ammani ya shedawa wakilinmu cewar idan dai har gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da hukuncin kisa da kotun sharia’r musulunci ta yanke akan matashi Yahya Aminu Sharif, toh fa lallai zai rataye kansa.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bincike ya nuna cewa rabin 'yan Najeriya zasu fada talauci a karshen shekarar 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published.