Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa zai iya shiga jam’iyyar APC anma sai idan an amince shugaba Buhari ya zabeshi matsayin wanda zai gajeshi.
Jonathan yace idan bai samu wannan tabbaci ba, ba zai koma APC ba harma yayi maganar tsayawa takara ba.
Rahoton jaridar Punch ne ya bayyana haka inda yace dama can Jonathan ya kauracewa ayyukan jam’iyyar sa ta APC inda da yawa ke ganin yana son komawa PDP ne.