fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Zan taimaka muku ku magance matsalar tsaron kasarku>>Shugaba Buhari yawa kasar sudan ta kudu Alkawari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya wa kasar sudan ta kudu alkawarin zai taimaka musu su magance matsalar tsaron kasarsu.

 

Shugaban ya bayyana hakane ga wakin kasar, Albino Mathom Ayuel, a Abuja, yau Juma’a.

 

Kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka.

 

Shugaba Buhari ya baiwa kasar Sudan ta kudu misalin yanda yayi nasara wajan yaki da Boko Haram a Arewa maso gabashin Najeriya.

 

Inda yace suma su sha kuruminsu, zai taimakesu su magance tasu matsalar tsaron.

 

Saidai shugaban yace zai duba kasar ta Sudan ta kudu ya ga wane irin taimako ne ya dace ya bata.

 

Wakilin kasar yace suma shigen matsalar Boko Haram ce suke fama da ita inda suke kashe mutane da cin zarafinsu.

 

President Muhammadu Buhari says Nigeria will lend a helping hand to South Sudan in fighting insurgency, and restoring cohesion to the country.

A statement by the President’s spokesman, Femi Adesina said Mr Buhari gave the assurance when he received in audience,  Albino Mathom Ayuel Special Envoy of President Salva Kiir Mayardit of South Sudan, in Abuja on Friday.

Karanta wannan  Innalillahi wa inna Ilaihi raji'un:Kalli Hotuna da Bidiyon uwa da 'ya'yanta su 5 sanye da hijabi da akawa kisan wulakanci a jihar Anambra

The Nigerian leader told the special envoy of the situation this administration met on ground in the North-East in 2015, and how great strides had been taken in comparison with present days.

“We will study your situation, and see how we can help,” he said.

The special envoy had intimated his host with the situation in his country, particularly how an insurgent group, “just like your Boko Haram here kills, maims and destroys.”

He then appealed for “close collaboration on security, particularly the training of our forces, since you have experience in this area.”

Mr Ayuel said South Sudan was keen on ending the insurgent activities, “hence this appeal to our big brother.”

NAN

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.