Gwamnatin Shugaba Buhari a Najeriya na ci gaba da shan suka bayan bijiro da batun nada kwamiti da zai nazarin sabon albashin ma’aikata a kasar. Wasu dai na ganin siyasa ce kawai ganin zabe na karatowa.
Mene ne naku ra’ayin?.
Daga DWHausa.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: