fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Zanga-zanga Ya Barke A KasarBangaladesh Kan Kalaman Batanci Ga Annabi (SWA)

Zanga-zanga Ya Barke A KasarBangaladesh Kan Kalaman Batanci Ga Annabi (SWA)

Dubban indiyawa sun gudanar da zanga zangar kin jinin kalaman batanci ga Annabi Muhammad (S W A) a ofishin jakadancin indiya dake cikin kasar Bangladesh.

Ranmu fansa ne ga Annabi Muhammad (SWA)

Daga Abubakar A Adam Babankyauta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Karfin Hali, Bidiyon yanda aka kama barawo a barikin sojoji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *