fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Zanga-zangar SARS: Kadan kuka gani, Shekarar diyata 4 tana aiki a fadar Shugaban kasa amma ba’a biyanta Albashi>>Buba Galadima

Tsohon na hannun damar shugaban kasa, Muhammadu Buhari,  Buba Galadima ya bayyanawa shuwagabannin Najeriya cewa zanga-zangar SARS kadan suka gani daga fushin matasa.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan jaridar Punch inda ya bayyana cewa da zanga-zangar SARS ta fara, Shugabannin Najeriya basu yi tunanin ‘ya’yan talakawa zasu iya hanasu bacci ba.

 

Yace yanzu neman aiki ya zama sai me kudi. Ya bada misalin wani dan abokinsa da ya nemi aikin dansanda aka ce sai ya bayar da kudi. Yace mahaifin yace ko yana da su ba zai bayar ba saboda idan ya samu aikin shima raya kansa zai yi.

 

Buba Galadima yace har a cikin aikin idan mutum ya shiga sai yana da kudi zai samu karin mukami. Yace shi kanshi yana da ‘ya’ya 5 da suke da Digiri na 2 wanda dukansu basu da aikin gwamnati. Yace wai hakan na faruwane a gwamnatin da yayi yaki dan ganin ta kafu.

 

Galadima yace hakanan diyarsa shekararta 4 tana aiki a fadar shugaban kasa amma ba’a biyanta Albashi, yace idan basu sani ba yau su sani. Ya kara da cewa kuma duk abinda ya faru gwamnatin shugaba Buhari ce ta jawo shi, saboda ita ke tunzura mutane yin juyin Juya Hali.

“When #EndSARS started, they didn’t know that the sons and daughters of average Nigerians, who could not get food to eat, (could) make them lose sleep. And they’ve just seen a tip of the iceberg.

 

“They are leading this country into a revolution that they don’t want to accept. They are the people causing the revolution by excluding, disenfranchising people not on the basis of competence but on the basis of ‘they don’t belong’. That is why we need a leader that is a large-hearted Nigerian who will carry us all along, not because he is an Idoma man or a Bade man.

Karanta wannan  Dattawan Arewa sun gargadi Atiku cewa kar ya canja Okowa a matsayin abokin takararsa

“Do they know? One of my friend’s sons wanted to join the Police Force. He was asked by these faceless people to pay an amount of money for him to be recruited. My friend told his son, ‘even if I had the money, I won’t pay, besides, I don’t even have the money. If you are recruited because I paid the money, you are also going in there to help yourself to make the money back.’”

 

“Now, I have about seven children with master’s degrees. I have medical doctors, but none of them could be employed (into the public service) because I don’t have the money to give. Even my friends in the government are running away from me because they wouldn’t want to be seen with me, let alone for me to ask for a favour.

 

“A favour from a government formed by Buhari, whom I worked more than any human being, including Buhari himself, to bring into office, that I can’t bring even a son or a daughter to be employed?

 

“Or my daughter could work in the (Presidential) Villa for four years without salary? Not one penny. If they claim they don’t know they will read it in Sunday PUNCH now, let’s see whether they can pay her.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.