fbpx
Friday, July 1
Shadow

Zlatan Ibrahimovic ya sadaukar da kofin Serie A ga wakilinsa daya mutu, Mino Riola

Tauraron dan wasan gaba na kungitar AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya bayyana cewa ya sadaukar da kofin Serie A da kungiyar shi ta lashe ga wakilinsa Riola wanda ya mutu a kwanakin baya.

Zlatan ya bayyana cewa kiris ya rage ya koma Napoli amma Mino Riola yace masa ya koma Milan domin zai taiamakaaa kungiyar ta lashe kofin Serie A.

Kuma gashi yanzu sunyi nasara duk da cewa mutane dayawa sunyi masa dariya bayan yace zai jagoranci kungiyar ta lashe kofin kamar yadda yayi mata a shekaru 11 da suka gabata.

Leave a Reply

Your email address will not be published.