fbpx
Monday, March 1
Shadow

Zlatan Ibrahimovic yaci kwallo ta 500 yayin da AC Milan ta lallasa Crotone 4-0

Zlatan Ibrahimovic ya fara zira kwallon shi ta farko a wasan ne da taimakon Rafeal Leno a minti na 30 kafin aje hutun rabin lokaci, wadda ta kasance kwallon shi ta 13 a wannan kakar.

Bayan an dawo daga hutun rabin lokacin a minti na 64 Zlatan ya kara zira wata kwallon da taimakon Theo Herbandez kafin Ante Rebic ya zira kwallaye biyu wanda hakan yasa suka lallasa Crotone daci 4-0 kuma suka dare saman teburin gasar Serie A.

Ibrahimovic dan shekara 39 ya taka leda a kasashe daban daban kuma a gasa iri daban daban har guda bakwai a shekaru 24 daya shafe na wasan tamola.

Hutudole ya ruwaito, Sannan kuma a cikin yan wasan wannan zamanin yanzu ya zamo dan wasa na uku bayan Ronaldo da Messi daya ci kwallaye 500 a kungiyoyi, bayan da kuma ya ciwa kasar shi Sweden kwallaye kwallaye 62.

Zlatan Ibrahimovic scores 500 club goal vs Crotone.

His close-range finish after a neat one-two with Rafael Leao put the Serie A leaders 1-0 ahead on the half hour mark with his 13th league goal of the campaign.

Ibrahimovic scored his second on 64 minutes before Ante Rebic netted in the 69th and 70th minutes to complete a 4-0 victory for Milan.

Ibrahimovic, 39, has played for nine clubs across seven leagues during his 24-year career.

Ibrahimovic is one of only three active players — after Cristiano Ronaldo and Lionel Messi — to have scored 500 goals at club level as he also has 62 goals for national team Sweden.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *