Tsohon hadimin Gwamnan jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa warkewar kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu daga Coronavirus ta yi wuri.
Yace shiyasa ake cewa Coronavirus karyace.
Zukitamalle! Dan Allah who recovers from covid after 3days? Shi ya sa ake cewa covid dinnan karya ce! SMH 🙄
Garba Shehu recovers from COVID-19 https://t.co/J04qVkL8x4
— Peacock (@dawisu) December 29, 2021
Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta, Malam Garba Shehu dai ya fito ya bayyana cewa ya warke daga cutar inda kuma ya godewa Allah da sauran mutane da suka sakashi a addu’a.
Toh, kaji fa