Thursday, April 16
Shadow

Zuwa Yanzu Alu’mma Da Dama A Jihar Kano Sun Yi Nadamar Zaɓen Jam’iyyar NNPP, Cewar Ganduje

Zuwa Yanzu Alu’mma Da Dama A Jihar Kano Sun Yi Nadamar Zaɓen Jam’iyyar NNPP, Cewar Ganduje.

Shugaban jam’iyyar APC ta ƙasa Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sha alwashin karbe mulkin jihar Kano da Zamfara a zaben 2027, bisa yadda gwamnonin suke tafiyar da mulkin su.

Me za ku ce ?

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Karanta Wannan  Kasar Rasha na takurawa 'yan Afrika dake kasarta, ko dai su shiga aikin soja, su je yaki da Ukraine ko kuma ta dawo dasu gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *