fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Zuwa yanzu, APC ta tara sama da Biliyan 23 na sayan Fom

Jam’iyyar APC me mulki ta samu biliyan 23 na sayen fom da ‘yan takarar ta suka saya kamar yanda babban lauya, Bulama Bukarti ya bayyana.

 

Fom din da ya fi daukar hankali saboda tsadarshi, shine na shugaban kasa wanda ake sayarwa akan Miliyan 100.

 

Zuwa yanzu dai ‘yan takara 26 ne suka fito inda suka sayi fam din.

 

Sannan akwai ‘yan majalisa na wakilai dana majalisar dattijai dana gwamnoni.

 

APC has raised over N23B from forms. Here’s the calculation based on figures of forms sold provided by the party

Karanta wannan  Najeriya ta tabarbare a karkashin Buhari>>Bugaje

Presidential- 26 x N100m = N2.6B
Gubernatorial- 109 x N50m = N5.45B
Senatorial- 270 x N20m = N5.4B
Reps- 969x N10m = N9.69B

Who can guess where this money came from?

Youth got it for 50% & women for free. This calculation didn’t take that into account cuz the party didn’t say how many fell into these categories. But the figure is still above N23B cuz this doesn’t include State Assembly ones which sold for N2m, which thousands would’ve bought.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.