Fatana shine a Samu Wani Minista ya aureni, Shi kuma Gfresh Baqin ciki ya hàllàqàshì>>Inji Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam

Tsohuwar matar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin wadda ya saka kwanannan, watau Maryam ta yi fatan a samu wani Minista ya aureta shi kuma Gfresh Al-amin Baqin ciki ya Hallaqashi. Ta wallafa hakanne a shafinta na Tiktok. Wani ne ya mata comment din hakan inda saboda jin dadi da amincewa da comment din ta hadashi da … Continue reading Fatana shine a Samu Wani Minista ya aureni, Shi kuma Gfresh Baqin ciki ya hàllàqàshì>>Inji Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam