Hotuna da Bidiyo: Kalli Yanda ‘yan Cirani ke ta kokarin shiga kasar Amurka kamin a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa

Bidiyo ya bayyana yanda ‘yan cirani ke ta kokarin shiga kasar Amurka kamin a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa. A wani Bidiyo da aka gani an ga jami’an tsaron iyakar kasar suna kwakulo wani da aka kama ya boye a cikin jikin mota. Kalli bidiyon a kasa: Lamarin ya bada mamaki. Karanta … Continue reading Hotuna da Bidiyo: Kalli Yanda ‘yan Cirani ke ta kokarin shiga kasar Amurka kamin a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa