Kalli Bidiyon: Davido ya nuna gidan da ya siya a Georgia kasar Amurka

Tauraron mawakin Najeriya, Davido ya nuna Gidan daya saya a kasar Amurka akan Dala Miliyan $2.5 sama da Naira Biliyan 3 kenan. Yace ya siyane domin kansa da iyalansa. Karanta Wannan  Ku hadani da Yahya Haifan, Naji yana cika bakin a cikin mintuna 5 zai iya kare Malam Lawal Triumph>>Inji Malama Jamila Abubakar