Monday, October 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Davido ya nuna gidan da ya siya a Georgia kasar Amurka

Tauraron mawakin Najeriya, Davido ya nuna Gidan daya saya a kasar Amurka akan Dala Miliyan $2.5 sama da Naira Biliyan 3 kenan.

Yace ya siyane domin kansa da iyalansa.

Karanta Wannan  Ana rade-radin cewa, Atiku yanzu Arziki ba irin na da ba, ba lallaima yana da kudin da zai iya yin yakin nema zabe ba, zaku iya tura masa kamar yanda akawa Buhari?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *