Wednesday, October 7
Shadow

Darajar naira ta yi faɗuwar da ba a taɓa gani ba a baya-bayan nan

Darajar kuɗin naira a Najeriya ta yi faɗuwar da aka daɗe ba a gani ba a kan dala a wannan makon a kasuwar hada-hadar kuɗaɗen waje.

Ana alakanta hakan da ƙarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙaba wa ƙasar.

Bayanai kan hada-hadar canji daga babban bankin ƙasar CBN, sun nuna darajar ta faɗi zuwa N1,552.53 a kan duk dala 1 a ranar alhamis, saɓanin N1,531.25 duk dala da aka samu ranar Laraba.

Karanta Wannan  Wannan cibiyar Koyar da kimiyya da Fasahar da kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya gina akan Sama da Naira Miliyan 300 a mazabarsa ta jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *