Tuesday, June 18
Shadow

Nishadi

Kamfanin Omo na Ziptol sun baiwa Umar Bush tallar Naira Miliyan 100

Kamfanin Omo na Ziptol sun baiwa Umar Bush tallar Naira Miliyan 100

Umar Bush
Tauraron me Barkwanci da zagi, Umar Bush ya samu tallar naira Miliyan 100. Kamfanin Omo na Ziptol me auka bashi wannan talla. https://www.tiktok.com/@official_umar_bush/video/7380144218460802325?_t=8nF9BFoekw1&_r=1 Rahoton da muka samu yace a yayin da ake jiran a sakawa takardun Alkawari hannu, Wakilan kamfanin na Ziptol sun dan bata lokaci. Nan ma sai da ran maza ya baci amma daga baya aka bashi Hakuri.
“Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake” inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

“Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake” inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

Murja Ibrahim Kunya, Nishadi
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jarumar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya ta wallafa wani bidiyo inda aka ganta da wani yana murnar ganinta a Legas. bidiyon dai kamar sauran Bidiyon da takan yi ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta. https://www.tiktok.com/@murjah17/video/7379691288091708678?_t=8nBd2URxYxR&_r=1 Wasu na yabawa yayin da wasu ke Allah wadai. Daga cikin ra'ayoyi da suka fi daukar hankali akwai wani wanda wata tace "Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake"
Bidiyon Yanda aka yiwa Rahama Saidu Tattoo a kirji ya jawo cece-kuce

Bidiyon Yanda aka yiwa Rahama Saidu Tattoo a kirji ya jawo cece-kuce

Jaruman Tiktok, Nishadi
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani bidiyon Tauraruwar yanar gizo, Rahama Saidu ya bayyana inda aka ga ana maga zane a kirjinta wanda aka fi sani da tattoo. Bidiyon dai ya yadu sosai inda da yawa suka rika mata fatan shiriya. Kalli Bidiyon anan Saidai Rahama Saidu da kanta ko kuma wata kafa bata tabbatar da sahihancin wannan bidiyon ba. Da yawa da suka bayyana ra'yinsu akan Bidiyon sun yi mata addu'a da kuma neman tsari. A baya dai Rahama Saidu ta shahara ne bayan da aka dakatar da ita a makarantarsu saboda bidiyo a Tik...
Bidiyo:G-Fresh Al-Amin Ya bayyana cewa cin amanarsa aka yi aka turo ‘yan Hisbah gidansa

Bidiyo:G-Fresh Al-Amin Ya bayyana cewa cin amanarsa aka yi aka turo ‘yan Hisbah gidansa

G-Fresh Al'amin
Tauraron Tiktok kuma mawaki, G-Fresh Al'amin ya bayyana cewa me masa bidiyo ne ya tura 'yan Hisbah Gidansa. G-Fresh dai ya bayyana hakane a shafinsa cikin wani bidiyo daya wallafa a Tiktok. https://www.tiktok.com/@kanostatematerial/video/7379597342133013765?_t=8n8jNIgp63i&_r=1 Ya bayyana cewa, me masa Bidiyo ne ya ci amanarsa kuma ya kammala bincikensa babu wanda zai gaya masa akasin haka. A baya dai, Hisbah ta kama G-Fresh Al'amin inda aka yi masa nasiha tare da sakashi a Islamiya.
Bayan haihuwar ‘ya’ya 2, Tauraron mawakin Najeriya, Davido da budurwarsa, Chioma zasu je a daura musu aure a Legas

Bayan haihuwar ‘ya’ya 2, Tauraron mawakin Najeriya, Davido da budurwarsa, Chioma zasu je a daura musu aure a Legas

Nishadi
Bayan kwashe shekaru suna soyayya hadda samun 'ya'ya 2, karshe Tauraron mawakin Najeriya, Davido da budurwarsa Chioma zasu je a daura musu aure a Legas. Zadai a musu daurin auren gargajiyane da ake cewa Traditional Wedding. Kuma za'a daura aurenne ranar 25 ga watan Yuni, kamar yanda wasu majiyoyi auka ruwaito. Shima dai Davido da kansa ya tabbatar da hakan.
Kalli Bidiyo: Daga yin rawa a wajan Bikin Kauyawa Day wannan yarinyar ta zama shahararriya(Celebrity)

Kalli Bidiyo: Daga yin rawa a wajan Bikin Kauyawa Day wannan yarinyar ta zama shahararriya(Celebrity)

Jaruman Tiktok, Nishadi
Wannan yarinyar na ta kara daukar Hankula a shafukan sada zumunta bayan da bidiyonta tana rawa a wajan wani bikin kauyawa Day ya yadu sosai a shafukan sada zumunta. An ganta tana rawa, tasha Kwalliya ga kuma murmushi tana rera wakar Dillin Dillin... Bidiyon rawar da ta yi da aka wallafa a wani shafin Tiktok me sunan Easyshot11 ya dauki hankula sosai inda mutane da yawa sukai ta yabawa da rawar da ta taka sosai. Don kallon Bidiyon, danna nan Hutudole dai ya fahimci cewa, Bikin ya farune a Birnin Jos na jihar Filato. Kuma hutudole ya fahimci cewa sunan matashiyar Amira. Sannan bidiyon rawar tata an kalleshi fiye da sau miliyan 6.