Jun12024 by Bashir AhmedNo Comments Hoton Ado Gwanja a cikin gidansa na Alfarma Ado Gwanja, Kannywood Tauraron Mawakin Hausa, Ado Gwanja kenan a wannan hoton nasa a cikin gidansa na Alfarma. Ado ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda yake bada shawarar a rika jure damuwa.