Finidi George, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya, ya ajiye aikin sa a matsayin kocin Super Eagles.
Wannan matakin ya biyo bayan jerin sakamakon da ba su gamsar da jama'a ba a cikin wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya.
Finidi George ya sanar da ajiye aikinsa ne ga tashar Channels Television, inda ya bayyana dalilan shi na yin hakan.
Daya aga cikin dalilan da ya bayar shine cewa, Akwai 'yan wasan da basa buga kwallo da zuciya sannan 'yan wasa irin su Victor Osimhen ba'a iya ladaftar dasu.
Tauraron ɗan wasan Argentina Lionel Messi ya ce ba zai shiga cikin tawagar ƙasarsa ta 'yan ƙasa da shekara 23 ba yayin gasar wasanni ta Olympics.
A madadin haka, Messi mai shekara 37 zai mayar da hankali kan buga gasar Copa America da za a fara a watan nan.
"Na faɗa wa kociya Mascherano kuma gaskiya mun fahimci matsalar," kamar yadda Messi ya faɗa wa kafar yaɗa labarai ta ESPN.
"Da wuya [mutum ya dinga tunanin Olympics yanzu] saboda Copa America ne a gabanmu. Zai zama wata biyu ko uku zan yi ba tare da ƙungiyar [Inter Miami] ba kenan, kuma yanzu shekaruna sun wuce a ce na shiga komai da komai.
"Ya kamata na duba da kyau, abin zai yi yawa idan na buga gasa biyu a jere. Na yi sa'a sosai da na buga Olympics kuma na lashe gasar tare da Mascherano."
Argentina da Messi z...
Hukumar dake shirya gasar Euro wato (UEFA), ta bayyana wasu sabbabin dokoki guda uku da za a fara amfani da su a gasar ta bana wadda zata gudana a ƙasar Germany.
Alƙalin wasa zai bayyana hukuncin da ya yanke kuma zaiyi bayanin hakan ga magoya baya ta hanyar sadarwar kunne kai tsaye (Headphones)
Za a dinga bayar da bayanai kai tsaye zuwa ga masu sharhin wasa (Commentators) akan hukuncin alƙalin wasa bayan dawowar sa cikin fili daga ganin VAR domin a yiwa masu bibiyar wasan bayanin abun da ya faru kai tsaye.
A kowacce ƙwallo za a saka na'ura wadda zata dinga fayyace wa alƙalin wasa satar gida da kuma batun taɓa ƙwallo da hannu a yadi na 18.
Fagen Wasanni
Da ɗumi-ɗumi: Ana sarai Erik ten Hag zai sanya sabon kwantaragi a Manchester United nan bada jimawa ba.
Bayan hukuncin INEOS na cigaba da ajiye ten Hag a matsayin mai horas da United, Yanzu shirin ƙungiyar shine ayi gaggawar fara tattauna sabuwar yarjejeniyar tsawaita zaman sa.
Manchester United na son nuna amincewar ta gaba ɗaya akan mai horaswar hakanne yasa zata bashi damar ƙara tsawaita zama a Old Trafford domin a cigaba tafiyar tare.
Tattaunawa tayi nisa, kaɗan ya rage komai ya kammala!
Fagen Wasanni
Saidai sun rera tsohon taken wanda aka saba dashi.
Kalli Hoton Maryam Yahya da ya jawo cece-kuce, Wani yace mata “dan Allah ki dinga nunawa ke musulmace ko da da daura dankwali ne”
https://www.youtube.com/watch?v=rXEIsCimfFM
A baya dai 'yan Kwallon sun kasa rera sabon taken a wasan da suka buga da kasar Afrika ta kudu wanda a lokacin da aka sakashi aka gansu sun yi gum.
A wannan satin da muke ciki ake sa ran Kungiyar Manchester United zata kori me horas da 'yan wasanta Erik Ten Hag.
Thomas Tuchel ne dai ake tsammanin zai maye gurbin Ten Hag a matsayin sabon kocin United.
Tuni kuma har Thomas Tuchel ya gana da wakilin Manchester United, Sir Jim Ratcliffe
Tuchel ya bayyana cewa idan aka bashi aikin horas da Manchester United, zai dawo da Jadon Sancho zai kuma yi aiki da Mason Mount.