Jun162024 by Bashir AhmedNo Comments Tauraron Mawakin Hausa, Garzali Miko tare da iyalansa sun sha kwalliyar Sallah Garzali Miko, Kannywood Tauraron mawakin Hausa, Garzali Miko kenan tare da iyalansa a kwalliyar Sallahn da suka sha.
Jun12024 by Bashir AhmedNo Comments Wai ta yaya mutum zai gane ya haukace>>Garzali Miko ya tambaya Garzali Miko Tauraron Fina-finan Hausa kuma Mawaki, Garzali Miko yayi tambayar wai ta yaya mutum zai san ya haukace? Yayi tambayar ne a shafinsa na sada zumuntar Instagram.