Tuesday, September 17
Shadow

Jima’i

Amfanin tsotsar farjin mace

Jima'i, Maniyyi
Tsotsar farjin mace na iya kawo wasu amfanoni ga wasu mutane a cikin dangantakar soyayya, kamar: Kara jin dadi: Tsotsar farji na iya kara jin dadi da sha'awa ga mace, wanda zai iya kara dankon soyayya tsakanin ma'aurata. Inganta zumunci: Wannan nau'in jima'i na iya taimakawa wajen inganta dangantaka da zumunci tsakanin ma'aurata, domin yana nuna kulawa da son juna. Cika sha'awa: Wasu matan suna samun cikakkiyar sha'awa daga wannan nau'in jima'i, wanda zai iya taimakawa wajen samun gamsuwa. Saukar da damuwa: Yin jima'i gaba daya, ciki har da tsotsar farji, na iya taimakawa wajen saukar da damuwa da gajiya. Amma yana da muhimmanci a kula da tsabta da lafiya domin gujewa kamuwa da cututtuka. Idan akwai wasu damuwa ko tambayoyi kan lafiya ko tsaro, yana da kyau a tuntuɓi liki...

Yadda ake saduwa da amarya daren farko

Auratayya, Jima'i
Da farko dai tunda har ake wannan tambaya, an daura aure ko ana daf da daurawa, dan haka muna tayaku murna. Bayan Abokai da kawaye sun tafi, zai kasance sauran kai kadai da amaryarka. Zaku yi Sallah raka'a biyu ku godewa Allah bisa wannan ni'ima da ya muku na zama mata da miji. Sannan zakawa matarka addu'a kamar haka: ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻰ ﺃَﺳْﺄَﻟُﻚَ ﺧَﻴْﺮَﻫَﺎ ﻭَﺧَﻴْﺮَ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﻭَﺃَﻋُﻮﺫُ ﺑِﻚَ ﻣِﻦْ ﺷَﺮِّﻫَﺎ ﻭَﻣِﻦْ ﺷَﺮِّ ﻣَﺎ ﺟَﺒَﻠْﺘَﻬَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻪ ” ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA  Fassara:  “Ya Allah ina roqonKa alherinta da alherin da ka hallice ta a kansa, kuma ina neman tsari daga sharrinta da sharrin da Ka hallice ta a kansa.  (Abu Dawud da Ibn Majah da Ibn Sinni suka ra...

Maganin kara tsawon azzakari

Jima'i
Akwai magunguna na gargajiya da yawa da ake amfani dasu dake ikirarin kara tsawon azzakari, saidai masana kiwon lafiya sun ce babu wani maganin dake kara tsawon Azzakari. Masana kiwon lafiya sun ce hanya daya ce ake kara girman azzakari shine a yiwa mutum tiyata. Hakanan akwai wasu hanya kamar wata na'ura da ake bugawa azzakarin iska kaga ya mike, ko kuma na'ura me janyo azzakarin, saidai shima masana sunce wannan hanya bata cika yin aiki ba. Saidai a lokacin da aka buga iskan, azzakarin zai iya mikewa sosai amma daga baya zai koma yanda yake, wasu suna samun karin girman azzakarin amma ba sosai ba yanda ake tsammani. Saidai duka wadannan maganganu a kimiyyance muke magana, a gargajiyance da al'adu daban-daban mutane da yawa sun yadda zasu iya kara girman azzakarin su ta hanyar ...

Amfanin man zaitun ga azzakari

Amfanin Man Zaitun, Jima'i
Ana alakanta cewa, shafa man zaitun akan mazakuta ko Azzakari yana kara masa girma, saidai a likitance babu wani bincike da ya tabbatar da hakan. Hakanan ana yada cewa, hada man zaitun da albasa yana kara girman azzakari amma shima wannan babu wata hujjar bincike ta masana da suka tabbatar da hakan. Saidai kuma babu wata illa a amfani da man zaitun akan azzakari da masana suka tabbatar, dan haka zaka iya gwadawa a gani ko zai yi aiki. Wani abu da mutane da yawa basu sani ba shine, Yawancin maza azzakarinsu ba karami bane, mutum ne da kanshi zai rika jin kamar bai gamsu da girman azzakarinshi ba har daga nan ya fara neman maganin karin girmansa. Masana sun bayar da shawarar cewa, yana da kyau mutum yayi magana da matarsa yaji shin yana gamsar da ita a yayin jima'i? Idan dai mut...

Amfanin man zaitun a gaban mace

Amfanin Man Zaitun, Jima'i
Ana amfani da man zaitun a gaban mace dan magance matsalar kaikayin gaba ko kuma ace infection. Ga masu matsalar bushewar gaba, ana iya yin amfani da man zaitun dan magance wannan matsalar. Musamman a yayin jima'i, ana iya amfani da man zaitun a matsayin man da zai karawa ma'aurata jin dadin saduwa. Hakanan ko da mace lafiyarta qalau, wasu bayanai sun nuna cewa, tana iya yin amfani da man zaitun dan rigakafin infection a gabanta. Hakanan masana sunce shafa man zaitun a gaban mace yana rage zafin da mata ke fama dashi a lokacin jinin al'ada. Domin shafa man zaitun a cikin gaban mace, ana iya sakashi akan yatsu biyu a zurasu cikin gaban a shafa.

Amfanin man zaitun da man kwakwa

Amfanin Man Zaitun, Jima'i
Man zaitun da man kwakwa suna da fa'idodi da dama ga lafiya da kyakkyawan jin dadin jiki. Ga wasu daga cikin fa'idodinsu: Amfanin Man Zaitun: Abinci: Man zaitun yana da ma'ana sosai wajen dafa abinci, yana kuma taimakawa wajen rage matakin cholesterol da kuma kare zuciya. Fata: Yana taimakawa wajen sanya fata ta zama mai laushi da kuma rage bushewa. Ana amfani da shi wajen magance kurajen fuska. Gashi: Yana inganta lafiyar gashi, yana hana tsagewa da kuma bushewa. Rigakafin Ciwon Ciki: Man zaitun yana taimakawa wajen rage kumburi a cikin ciki, da kuma inganta narkewar abinci. Amfanin Man Kwakwa: Abinci: Man kwakwa yana da amfani wajen dafa abinci saboda yana dauke da kitse mai kyau wanda yake kara kuzari ga jiki. Fata: Yana taimakawa wajen kula da fata, yana kum...

Amfanin man kwakwa a gaban mace

Amfanin Kwakwa, Jima'i
Macen da gabanta bashi da ruwa ko baya kawo ruwa, yana bushewa, musamman a lokacin jima'i tana iya amfani da man kwakwa. Man kwakwa inji masaana yana hana bushewar gaban mace. Hakanan a wani kaulin, Man kwakwa yana sa hasken gaban mace. Ana shafashi shi kadai, ko kuma domin samun sakamako me kyau, a hada da ruwan lemun tsami a shafa, yana sa gaban mace yayi haske. Hakanan man kwakwa yana maganin kaikayin gaba dake damun mata ko kuma ace infection. Ana shafa man kwakwa a gaba dan magance yawan kaikai dake sa susa a ko da yaushe. Ana iya shafashi a saman gaban mace ko kuma a shafashi a cikin gaban, duk yana magani. Hakanan bincike ya nuna cewa,Man kwakwa na taimakawa mata masu fama da matsalar yoyon fitsari.

Menene maganin dadewa ana jima’i

Jima'i
Akwai magunguna da yawa da ake amfani dasu dan a dade ana jima'i. Ga wasu daga cikinsu kamar haka: Cin Ayu, Dodon kodi da sauransu: Masana sunce cin irin wadannan kayan ruwan na taimakawa mutum ya samu karfin yin jima'i. Shan Chakulan, ko Chocolate: Masana sun ce shan alawan Chakulan na taimakawa matuka wajan baiwa namiji kuzari. Kankaka: Masana sun ce shan kankana yana taimakawa namiji sosai wajan samun kuzari da gamsar da iyali. Ayaba: Masana sun tabbatar da cewa cin Ayaba yana taimakawa namiji ya samu kuzari sosai yayin kwanciya da iyali. Cin Kifi, Musamman Sardines yana taimakawa namiji sosai wajan samun kuzarin kwanciya da iyali. Masana sun ce domin samun dadewa ana jima'i da gamsuwa: A daina saka kai damuwa sosai. A daina shan giya. A daina shan Taba. ...

Maganin dadewa ana jima i na bature

Jima'i
Akwai magunguna da yawa da ake amfani dasu wajan sa maniyyin mutum ya dade bai kawo ba yayin jima'i. Hakan zai sa mutum ya dade yana yi ba tare da gajiya ba. Akwai na Hausa Akwai na turawa, anan kasa mun kawo muku na turawa wanda ke taimakawa ana dadewa ana jima'i: Akwai sanannen wanda ake cewa Viagra, wannan masana sun ce ana shanshine kamin a ci abinci. Kuma yana fara aiki ne mintuna 30 bayan an shashi. Sannan yana aiki a jikin mutum na tsawon awanni 4 zuwa 6. Akwai kuma wanda ake cewa Cialis wannan shima yana fara aiki mintuna 30 bayan an shashi saidai yana da karfi sosai dan yana kaiwa kusan kwana biyu yana aiki, shiyasa masana ke bayar da shawarar a shashi a karshen mako. Akwai kuma Levitra wanda ke aiki kamar Viagra. Akwai kuma Spedra wanda shi kuma yana aiki ne mi...
Hoto: An daure wannan mutumin saboda ya cire kwaroron roba yayin da yake jima’i da wata mata da suka amince cewa zai yi amfani da kwaroron roba amma ya yaudareta ya cire bata sani ba

Hoto: An daure wannan mutumin saboda ya cire kwaroron roba yayin da yake jima’i da wata mata da suka amince cewa zai yi amfani da kwaroron roba amma ya yaudareta ya cire bata sani ba

Abin Mamaki, Jima'i
An daure Guy Mukendi me shekaru 39 tsawon shekaru 4 da wata 3 saboda cire kwaroron roba yayin jima'i ba tare sa sanin matar da yake jima'i da ita ba. Shi da matar dai sun amince su yi jima'i amma da sharadin zai saka kwaroron roba. Saidai ya yaudareta ya cire, anan ne ita kuma ta kaishi kara. A dokar kasar Ingila, idan mutum ya cire kwaroron roba ba tare da amincewar matar da yake jima'i da ita ba to kamar ya mata fyade ne. Mutumin dai ya bata hakuri inda yace dalilinsa shine ya dade bai yi jima'i ba amma duk da haka taki hakura inda ta yi amfani ma da sakon hakurin da ya aika mata a matsayin shedar cewa ya cire kwaroron robar. Mutumin dai ya ki amsa laifinsa amma hujjojin da aka samu akansa sun tabbatar da ya aikata abinda ake zarginsa da aikatawa dan haka aka yanke masa h...