Maganin ciwon mara bayan saduwa
Akwai magunguna da yawa da ake amfani dasu Dan magance matsalar ciwon Mara bayan saduwa, wasu na asibiti ne, wasu kuma na gargajiyane da za'a iya yi a gida.
A wannan rubutun, zamu bayyana muku duka magungunan ciwon Mara bayan saduwa na asibiti Dana gargajiyan.
Maganin ciwon Mara bayan saduwa na asibiti akwai Wanda ake cewa ibuprofen, zaki iya shiga kowane kyamis ki tambaya, idan babu sai ki ce a baki naproxen sodium, shima yana maganin ciwon mara bayan saduwa, shima idan babu sai ki tambayi acetaminophen, shima yana maganin ciwon mara bayan saduwa.
Bayan maganin asibiti, dabarun maganin ciwon mara bayan saduwa akwai samun tsumma me kyau a rika sakawa a ruwan dumi Ana dorawa daidai marar.
Hakanan ana iya yin wanka da ruwan dumi dan samun sauki daga ciwon mara bayan saduwa.
Ha...